Yanda zaka meda wayarka kamar Windows 11

 

assalamu alaikum yan uwa barkanmubda wannan lokacin.


A wasu lokutan mukan gaji da yanda fuskar wayarmu take ko kuma abubuwan da ake dannawa aciki kun san dai yau da gobe, adon haka mukazo muku da wannan App din wanda ze canza mana taswirar wayarmu daga tshohuwa zuwa sabuwa ta hanyar gyara fuskar wayarvda kuma jera abubuwan da kake yawan amfani dashi.


A gefe guda kuma wannan App din ze taimaka maka wajan koyo ko kuma sake kwarewa wajan amfani da computer me dauke da window 11.

idan nace zan bayanin wannan App din zan batawa me karatu lokaci a don haka gwanda na barka ka dauko wannan App din mara nauyi a waya sannan me saukin koyo


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


Wasalam, 


mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-