Yanda zaka saka wallpapers masu kyau a wayarka



 Yanda zaka saka wallpapers masu kyau a wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne? 


A wannan Application din zaku iya saka kowacce kalar wallpaper kuke so, kuma masu kyau sosai, domin ni na dade ina amfani dasu don haka na tabbata da zasu burge wasu daga cikinku.


Zaka iya saka wallpaper ta bangaren mashina,motoci, gidaje da sauransu.

 



Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-