Sabuwar luncher mai abin mamaki
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din uncomplicated luncher, wannan Application ne na gyaran video daga wani yanayin izuwa yanayi me matukar kyau, sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.
Uncomplicated luncher, luncher ce da mai sauki kuma mara nauyi wanda sama da mutum dubu 10 ne suka dakko ta, kuma tana da sauki ko tsofaffi zasu iya amfani da ita domin girmanta da saukinta.
Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan
damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon
yanda ake amfani dashi cikin sauki
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment