Tarbiyar da ta hanyar waya

 

Tarbiyar da ta hanyar waya


Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barka da warhaka, a darasin mu na yau zamuyi bayani ne akan Application din da zai taimaka maka gurin kula da abinda danka yake yi.


Mene ne sunan Application din 


sunansa (Touch lock) zaka same shi a Play store, kuma na kyauta ne, sama da mutum dubu hamsin ne suka dakko shi 50k sannan bashi da nauyi kwata-kwata.


Bayan kayi Install dinsa kai tsaye zaka iya fara amfani dashi


Mene Amfaninsa


Amfanin wannan Application din shine zai baka damar kasa danka yayi abu daya a wayarka ko wayarsa, misali idan kana so danka ya kalli videon yara baka so ya kalli na manya kai tsaye zaka shiga cikin videon kawai sai ka kulle shi, a haka yaron zai iya kallon videon amma bai isa ya canja saba ko ya duba wani abu daban. muna fatan wannan Application din zai burge ku.


Domin kallon cikakken videon




Domin Download dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan





Wassalamu alaikum.

Mungode.


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-