Min menu

Pages

latest

Yanda zaka canja muryarka izuwa kowacce murya

 

Yanda zaka canja muryarka izuwa kowacce murya


Assalamu alaikum jama'a barkanmubda sake saduwa a wannan darasin.


A wasu lokutan mukan kawo Apps wanda za kaga ko bazakai amfani dashi ba yana da kyau a ce ka san wannan ire iren App din.


wannan wani Applicatio ne?


wani App ne wanda ake kiransa da suna ( Voice changer) hakika wannan app din yazo da abun mamaki domin kuwan yakan canza kafutunin muryar mutum izuwa wata muryar ta daban, wanda ya hada da muryar da zata dinga baka dariya, ko muryar yarinya ko ta mace, ko ta robot, kota abun tsoro.


Tabbas wannan App din yazo da abubuwa da dama wanda me karatu idan ya daukoshi ze duba yaga dame yake so yayi amfani.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


Mungode.

reaction:

Comments