Min menu

Pages

latest

Yanda zaka maida photonka kamar a Turai

 

Yanda zaka maida photonka kamar a Turai


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din XEFX pro, wannan Application ne na gyaran hoto daga wani yanayin izuwa yanayi me matukar kyau, sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.


XEFX Application ne da ze baka dama ka gyara hotonka yayi matukar kyau kuma ze baka kayan gyara hoton sannan wani abun burgewa ze temaka maka wajan hada short video da zaka iya sakawa a Story dinka na WhatsApp da sauran platform dinka.


Manyan ayyukan wannan Apo din zakaga wataran mutum ya dauki hoto amma kalar wajan batamasa ko kuma kaga beso hoton ya tsaya haka ko kuma zakaga wani yana  son yaga hotonsa yana motsi tare da kaloli masu kyau, don haka wannan App din ya sawwaka maka komai cikin sauki zakai duk wannan abubuwan.


Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin saukiIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments