Sabon WhatsApp 2022 || yana da Muhimmanci sosai




 Sabon WhatsApp 2022 || yana da Muhimmanci sosai


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa qq da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Golden WhatsApp, wannan sabon WhatsApp ne mai abubuwan burgewa, yana da sirruka wanda zasu taimaka muku wajan jindadin amfani da WhatsApp dinku.


Golden WhatsApp, Application ne wanda zai baka damar yin WhatsApp cikin dadi, misali sake background, kashe network na whatsApp, da sauransu. 


Na tabbata da zakuji dadin Amfani da wannan Application din, domin zai burge ku sosai.



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-