Min menu

Pages

latest

Yanda zaka bawa wayarka Umarni da sautinka

 


Yanda zaka bawa wayarka Umarni da sautinka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa qq da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din voice screen lock, wannan Application din zai baka damar ka bude wayarka da sautinka. sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.


Voice screen lock, Application ne wanda zai baka damar ka bude wayarka da sautinka, domin a wasu lokutan mutum zai kasance yana wanki ko wani Abu wanda bazai baka damar amfani da wayarka ba, amma idan kayi amfani da wannan Application din zaka sami damar yin amfani da wayarka ba tare da ka taba taba.


Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin saukiIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments