Yanda zaka dawo da photos din da ka goge a wayarka

 

Yanda zaka dawo da photos din da ka goge a wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa qq da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Ultdata, wannan Application din zai baka damar ka dawo da duk abubuwan da ka goge a wayarka, kamar su photo, videos, file, Recording da sauransu. sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.


Ultdatq, Application ne wanda zai baka damar ka dawo da duk abinda kake so a wayarka wanda ka goge a rashin sani ko da saninka, Sannan wannan Application zai baka damar dakko videos da photos da ka gani a story na whatsApp,  kamar dai story saver. Dan haka na tabbata da zakuji dadin amfani da wannan Application din domin yana da sauki da rashin nauyi.


Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin saukiIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-