Min menu

Pages

latest

Yanda zaka gano sirrin kowacce lamba a whatsApp

 Yanda zaka gano sirrin kowacce lamba a whatsApp


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa qq da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Tellurium, wannan Application din zai baka damar ka duba duk sirrin lamba, misali tana yin WhatsApp ko batayi, kuma zaka iya mafani da wannan Application domin kayi whatsApp ba tare da kayi saving number ba.


Tellurium, Application ne wanda zai baka damar ka yi whatsAppba tare da kayi saving number ba. Dan haka na tabbata da zakuji dadin amfani da wannan Application din domin yana da sauki da rashin nauyi.


Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin saukiIdan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments

1 comment
Post a Comment
  1. Assalamu aleikum barkan ku da warhaka da fatan kuna cikin koshin lafiya Allah yasa hakan wannan Chanel mai albarka munyi rashin samun sababbin vidéo ta Allah yasa dai lfy

    ReplyDelete

Post a Comment