Min menu

Pages

latest

Yanda zaka gano sunan komai a duniya

 

Yanda zaka gano sunan komai a duniya


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa qq da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din camera translator, wannan Application din zai baka damar ka sannin komai a Duniya, nasan wasu da yawa basu fahimce ni ba, amma sannu a hankali zaku gane mai nake nufi


Camera translator, Application ne wanda zai baka damar ka san sunan komai, misali kaga wani Abu wanda baka san sunan shi ba, kai tsaye idan kayi amfani da wannan Application din zai fada maka sunan sa, kuma koda wani yare zai iya fada maka, misali da Hausa ko Larabci ko Turanci.


Kuma zai saukaka muku gurin koyon kowani yare na duniya.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments