Yanda zaka goge asalin photo a wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din Zervada file, wannan Application din zai baka damar goge photo daga tushen shi. sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.
Zarvada file, Application ne wanda zai baka damar ka goge abubuwanka na sirri kafin ka saida wayarka, domin idan ka saida wayarka wani zai iya dawo da duk photon da ka taba dauka a wayarka. Dan haka yana da kyau sosai mutum yayi amfani da wannan Application din.
Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan
damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon
yanda ake amfani dashi cikin sauki
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment