Yanda zaka kirkiri whatsApp da number America
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din free comperence call, wannan Application ne na kirkirar sabon Application, sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.
Free comperence call, Application ne wanda zai baka damar ka kirkiri Number America domin kana yin WhatsApp da ita. Zaka iya fadawa yan uwa da abokan arziki domin ce musu kana can(Amma a wasa) wannan Application din bashi da nauyi kuma bashi da wahalar gane wa.
Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan
damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon
yanda ake amfani dashi cikin sauki
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment