Yanda zakayi downloading din video a Facebook da sauransu
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din Snaptube, wannan Application din zai baka damar yin downloadingdin kowani kalar video a duk social media kamar su Facebook whatsApp Instagram da sauransu. Dan haka wannan Application din zakuji dadinsa sosai.
Yana da sirruka sosai wannan Application din wanda sai kayi amfani dashi zaka gani. Domin a cikinsa ne xaka samu damar yin downloading din kowani kalar video a duk social media.
Wannan Application din zai tsaida duk wani Abu da yake tsaida maka wayarka.
Dan haka zai burge ku sosai
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment