Min menu

Pages

latest

Yanda zakayi magana da kowani yare(Google Translate)

 

Yanda zakayi magana da kowani yare a duniya(Google Translate)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Google Translate, wannan Application din zai baka damar magana da kowani yare kamar Englis, Arabic da sauransu. Dan haka wannan Application din zakuji dadinsa sosai.


Yana da sirruka sosai wannan Application din wanda sai kayi amfani dashi zaka gani.


Wannan Application din zai tsaida duk wani Abu da yake tsaida maka wayarka.


Dan haka zai burge ku sosai Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments