Yanda zaku kalli series film a Netflix

 

Yanda zaku kalli series film a Netflix


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku  a wani sabon darasi daga shafin muhab team


Ayau kamar yanda muka nuna muku a tittle din rubutun mu cewa insha Allah zamu muku bayani ne akan Yanda kowa a cikin ku ze iya download din kowanne kalar series film a duniya a wayarsa koda yau aka saki series  film din


Kuma koda wannan series  film na manyan masana antun duniya neh misali america ko india ko china turkey ko kuma korea har su japan da irin su mexico da duk sauran wasu masana antu na dunia da suke film .


Hanyar download

Kamar yanda muka saba zamuyi amfani neh da bot na telegram ta yanda duk wani film da mukeso kai tsaye ze bamu shi babu shan wahala


Kai tsaye zamu shigeshi shi wannan bot muyi search din series film din da mukeson daukowa ta hanyar alphabet  daga nan semu danna download ze dauko mana idan kuma muna so mu kalla a ciki ne shima ba damuwa.


Ga wadanda basu gane bayanin ba ga videon daze muku cikakken sharhin yanda ake amfani da website din 


Domin yin downloading dinsu


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Tinatarwa

A telegram muna da channel sunanta mubarakeey Tv tana kawo bayanai akan duk wani abu daya shafi tech idan kuna so zaku iya search dinta don kada a barku a baya



Yauwa mungode wannan shine karshen bayanin kada ku manta da shere 


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-