Min menu

Pages

latest


 

Muhimman sirrukan whatsApp 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din wasavi, wannan Application din zai baka damar kara kirkirar abubuwa masu Muhimmanci sosai a whatsApp dinka. Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai taimaka sosai. 


Wasavi, Application ne wanda zai yi maka abubuwa da yawa kamar kirkirar New Task, New Note, Scheduled Message, New Bot, New Broadcasting duk a cikin wannan Application din.


Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments