Min menu

Pages

latest


Wall papers


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din kamar yanda muka ambata a cikin bidiyon da kuka kalla a channel dinmu me albarka, yanada matukar kyau a ce ka saukeshi a wayarka ta Android domin more amfani da shi


A sau da yawa zakaji ka gaji da Abu ko kuma kana bukatar sauyawa,tabbas wannan halayyar dan adam ce, to amma zakaga wayarmu ta hannu muna dan shan wahala wajan sanja ta, a don haka nake ganin inzo  muku da wannan Wall papers wanda zasu saka maka kadinga jin marmarin wayarka ta hanyar kayatarwa da kaloli masu kyau sosai kada na cikaku da surutu  kawai kaje ka sauke wadannan Wall papers din nan  zasu  burge ka sosai Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments