Min menu

Pages

latest

Yanda zaka boye chatting dinka da Budurwarka a whatsApp

 


Yanda zaka boye chatting dinka da Budurwarka a whatsApp 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din Hicont, wannan Application din zai baka damar ka boye duk number ta kake so (privet Number) a whatsApp da Facebook (Social media). Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai taimaka sosai. 


Hicont, Application ne wanda zai baka damar boye lambobinka kamar lambar matarka ko budurwarka ko kawarka, idan ya kasance a kwai wani wanda yake so ka bashi Number, 


Sannan wannan Application din zai boye chatting din da kukeyi da mai Number ta yadda ba wanda zai ga chatting dinku sai kai kadai.


Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments