Yanda zaka dau photo na musamman a wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din proshot, wannan Application din zai baka damar ka dau photo na musamman. Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai taimaka sosai.
Proshot, Application ne wanda zai baka damar daukar photo kamar a professional camera kamar su Kanon, kinon da sauransu. A cikin wannan Application din na daukar photo yana da abubuwa sosai wanda zakuji dadin Amfani dasu, musamman ma idan ka iya daukar professional photos.
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment