Yanda zaka dawo da wayarka da aka sace

 

Yanda zaka dawo da wayarka da aka sace


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din kamar yanda muka ambata a cikin bidiyon da kuka kalla a channel dinmu me albarka, yanada matukar kyau a ce ka saukeshi a wayarka ta Android domin more amfani da shi


Wannan Application din zai baka damar dawo da wayarka da aka sace, domin yana da sirruka sosai wanda dole zakuji dadin Amfani dasu, amma yana da kyau ka kula sosai saboda zaka iya goge abubuwan wayarka ko kuma ka kulle ta.


Wannan Application din zai baka damar gano location na wayarka bayan an sace, zaka iya goge komai da komai na wayarka. Da sauransu.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-