Min menu

Pages

latest

Yanda zaka ga abinda danka ya keyi a wayarsa Yanda zaka ga abinda danka ya keyi a wayarsa


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din type keeper, wannan Application din zai baka damar bibiyar danka ko matarka cikin sauki da kwanciyar hankali Dan haka na tabbata da wannan Application din zai taimaka muku sosai.


Type keeper, Application ne wanda zai baka damar sanin duk abinda danka ya keyi a wayarsa, kamar su chatting a whatsApp ko messenger ko Instagram da sauransu. Sannan wannan Application din zai na fada maka kowani irin searching da danka ya keyi, kamar a Google chrome ko Opera.

Kuma wannan Application din tsarkakakkene domin zakayi downloading dinsa ne a play store. 


Dan haka zai burge ku sosai Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments