Yanda zaka kara girman Memorinka zuwa 1,000GB

 


Yanda zaka kara girman Memorinka zuwa 1,000GB


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din TeraBox, wannan Application din zai baka damar kara girman memory na wayarka acikin sauki da Aminci. Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai taimaka sosai. 


TeraBox, Application ne wanda zai baka damar ajiye photos, videos da sauransu acikinsa. Domin zai baka space sama da 1000GB, kuma zaka iya ajiye komai acikinsa, kuma a kowani lokaci zaka iya amfani dashi.


Wannan Application din yana ajiya ne a clouds Dan haka koda wayarka ta bata bazaka rasa kayanka da ka zuba a ciki ba.Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-