Yanda zaka karawa wayarka kyau
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din kamar yanda muka ambata a cikin bidiyon da kuka kalla a channel dinmu me albarka, yanada matukar kyau a ce ka saukeshi a wayarka ta Android domin more amfani da shi
Wannan Application din bayan ka saukeshi a wayarka babban aikinsa shine yayin da aka kiraka wayarka duka fuskar ze canza izuwa wasu kaloli masu matukar kayatarwa tayanda zaka dinga kewar wayarka a koda yaushe musamman dan Adam me matukar san sauye sauye
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.