Yanda zaka maida photos dinka video a wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din Expose, wannan Application ne na gyaran video daga wani yanayin izuwa yanayi me matukar kyau, sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.
Expose Application ne da ze baka damar ka hada video cikin sauki da jindadi, misali zaka iya hada video daya daga videos da yawa, idan kana da videos wanda kake so ya kasance guda daya zaka iya amfani da wannan Application din domin hadaahi guri daya.
Sannan zaka iya hada hotunanka domin ya kasance video guda daya, dan haka ina tabbatar muku zakuji dadin Amfani da wannan Application din.
Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan
damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon
yanda ake amfani dashi cikin sauki
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.