Min menu

Pages

latest

Yanda zaka tsara rayuwarka da rayuwar yayanka ta wayar ka

 

Yanda zaka tsara rayuwarka da rayuwar yayanka ta wayar ka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan App din SocialX, wannan Application din zai baka damar ka tsara rayuwarka sosai, domin kamar yadda kuka sani whatsApp da Facebook (Social media) suna batawa wasunmu lokaci, Dan haka ya kamata kuyi amfani da wannan Application din domin zai hana ka bata lokaci a abinda bai dace ba.


SocialX, Application ne wanda zai baka damar zaban lokacin da zaka na batawa a Social media, misali a rana zaka iya yin awa 2 zuwa 3 a Facebook da whatsApp daga lokacin yayi shikke nan bazaka iya kara shiga ba sai gobe.

Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments