Daga yau zakai maganin masu leƙen asiri

 

Daga yau zakai maganin masu leƙen asiri



Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


Hakika wannan Application ne wanda na jima inasan naga fitowarsa saboda yana baka kariya me matukar sauki saboda ze kiyaye maka wayarka daga masu yimaka leqen asiri domin suga numbobin mutane su dauka wataran ma har hakan ma tana iya sabba ba maka matsala kaga wani ko wata sunga abinda kake a waya, a agaskiya duk yanda zanyi bayanin wannan App din bazaku ganeshi ba kuji dadinsa har se kun dauko shi kunyi amfani dashi,to na tabbata da zai matukar burge ku




Babban Aikinsa


Babban aikin wannan App din ze kare maka dukkan wani sirrikan ka daga masu leko maka waya ta yanda zaka juya chart din naka izuwa wata fuskar da bam koda ya leko ze ganka a whatsapp din amma ba zega ainihin abinda kake yi ba



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-