Maganin masu Sane Waya

 

Maganin masu Sane Waya



Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


A cigaba da kawo maku muhimman Application da wannan channel takeyi a yau munzo muku da wani Application wanda mun jima muna nemansa domin yin amfani dashi.


Menene Babban aikin wannan App din?


Babban aikin wannan App din shine a wasu lokutan mukan shiga cikin taron mutane ko kuma wajan daurin Aure ko Buki ko makamancin hakan tare da wayoyinmu wanda kididdiga ta nuna a irin wannan wurare aka fiya sace wayoyin mutane a dan haka ne muka zo muku da hanyar da zaku kare kanku daga wadannan miyagun mutane ta hanyar yin amfani da wannan Application din ta yanda idan ka saka wannan App din a wayarka da zaran barawo ya dauka tana futa daga Aljihunka wayar zata fara kara sosai ta yanda zata jawo hankalin ka kai mammalakin wayar.. hakika wannan App din yana da wasu abubuwa da zasu kara baka dama ka tsare wayarka, lokaci baze barmu muyi maku cikakken bayani ba don haka idan ka dakko zakaga ragowar abubuwan da wannan App din yake



Abun burgewa da wannan App din:


Bashida Nauyi

Baya amfani da Data

Kuma daga Playstore Yake




Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-