Yanda zaka bibiyi wayar danka ko budurwarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Wannan wani Application ne?
Hakika wannan Application din ya bam bamta da ragowar wanda muke kawo muku a baya, domin kuwan nasan zaka bukaci amfani da wannan App din a halin yanzu ko kuma a nan gaba
Tunatarwa!!!
muna rokon yan uwa da suyi amfani da wannan Application din ta hanyar da ta dace, hanyar da bazaka cutar da wani ba ko wata da wannan Application din.
Babban Aikinsa
Babban aikin wannan App din zai baka damar bibiyar danka ko matarka ko budurwarka cikin sauki da kwanciyar hankali, domin akwai lokutan da zaka bukaci sanin abinda danka yakeyi a wayarsa ko matarka, Application din guda biyu ne Dan haka dole sai ka dakko kowanne a cikinsu
Wanda zaka Dora a wayarka
Idan kana san downloading dinsa
Wanda zaka Dora a wayar Budurwarka
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
wasalam, mun gode.