Yanda zaka karawa Battery na wayarka karfi

 

Yanda zaka karawa Battery na wayarka karfi


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


sunan wannan Application din Battery sounds. hakika wannan Application din ya kamata ace kowa yanada shi a wayarsa musamman wanda Battery na wayarsu ya fara lalacewa.


Saboda wannan Application din zaiyi amfani sosai ga mai sabuwar yawa da kuma mai tsohowa, saboda babban abinda yake lalata Battery shine rashin kula a gurin chaji, toh Dan haka wannan Application din zai kular maka da wayarka a kowani lokaci tun daga kan fara chaji har ta kai gejin da kake so, sannan ya sanar da kai. Kuma zai daga ta goce daga chajin wannan Application din zai sanar dakai.



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-