Yanda zaka kare wayarka daga masu hacking
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Wannan wani Application ne?
Hakika wannan Application ne wanda na jima inasan naga fitowarsa saboda yana baka kariya me matukar sauki saboda ze kiyaye maka wayarka daga masu yimaka leqen asiri domin suga numbobin mutane su dauka wataran ma har hakan ma tana iya sabba ba maka matsala kaga wani ko wata sunga abinda kake a waya, a agaskiya duk yanda zanyi bayanin wannan App din bazaku ganeshi ba kuji dadinsa har se kun dauko shi kunyi amfani dashi,to na tabbata da zai matukar burge ku
Babban Aikinsa
Babban aikin wannan App din ze kare maka dukkan wani sirrikan ka daga masu hacking, saboda wannan Application din zai kare maka dukkannin sirrukanka, kamar sirrukanka na waya ko na microphone. wannan app din zaina tunatar dakai dukkanin Applications wadanda suke daukar maka bayananka, dan haka hakan zai kwantar maka da hankali domin wayarka zata tsira daga masu hacking. Dan haka na tabbata da wannan Application din zai burge ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
wasalam, mun gode.