Karku bari a cuce ku da kalar wannan WhatsApp din
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Wannan wani Application ne?
A cigaba da wannan channel take na kawo maku muhimman Application a yau munzo muku da wani babban Application wanda a aiki yana da girma da muhimmanci amma kuma a wajan koyo yana da saukin gaske.
Menene Babban aikin wannan App din?
A wasu lokutan mukan zargi matanmu ko yan matanmu ko kannenmu ko wasu abokanmu da aikata wani abun a whatsapp wanda kawai zuwa za ai a gayamaka ace wane yace kaza ko wance ta cemin kaza, to a gaskiya ya kamata a ce muna buncike domin da wannan App din zaka iya fadawa cikin nadama domin yana da matukar hatsari idan baka dakko shi ka sanshi ba.
a wani bangare kuma daban da wannan App din zaka iya tsokanar abokan ka ta yanda zaka iya hada chat na karya wanda ba aiba ka nuna musu kace anyi kuma tamkar na whatsapp haka zaka ganshi
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
wasalam, mun gode.