Sabon WhatsApp 2022
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Wannan wani Application ne?
A cigaba da kawo muku muhimman Application da wannan channel take a yau munzo muku da wannan sabon Application da zai taimaka maka wajan yin duk abinda kake so a WhatsApp
Menene Babban aikin wannan App din?
A kwanakin baya kamfanin WhatsApp ya dinga rufe lambobin mutane sakamakon yin amfani da haramtaccen WhatsApp din nan wato GB, ta hakane mutane suka dinga korafi wa ma kamfanin whatsapp.
Abin tambaya anan shin meyasa mutane suka fi son GB akan ainihin WhatsApp?
Amsar itace akwai wasu abubuwa na burgewa da ban mamaki da GB yake zuwa dashi WhatsApp baya zuwa dashi, A don haka muka zo muku da wannan App din da ya hada kusan abubuwan da GB yake zuwa dashi ba tare da kai amfani da GB din ba... wannan App din ya kunshi fuskoki da yawa, irinsu yanda zakaga sakonnin da aka goge,yanda zaka goge abubuwa mara amfani a whatsapp din, zaka iya Saving ko wani story, zaka iya gyara WhatsApp dinka idan yana kamewa da dai sauransu
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
wasalam, mun gode.