Website mai matukar Muhimmanci
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban website mai matukar amfani. Wanda na tabbata zai burge ku.
Wannan wani website ne?
Wannan website ne wanda yake a kunshe acikinsa litattafai addinin musulumci na manya manyan malamai, kuma zaka iya samun kowani kalar littafi da kake bukata a wannan shafin koda na yaran kane.
Babban aikin wannan website din
Kadan daga cikin aikin wannan website din ze baka damar yin downloading din litattafai na addinin Musulmci, ba tare da kabiya komai ba, dab haka ina kyautata zatan zaku amfana da wannan website din.
A wannan website din akwai litattafai wanda aka rubuta da yarukan duniya kamar su English, French, Chinese, Indonesia, Hausa, yoruba da sauransu. Dan haka zaka iya zuwa ka dakko littafai na manyan malamai wanda suka rubuta su da hausa.
Domin shiga wannan website din
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application na darasin baya
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
wasalam, mun gode.