Min menu

Pages

latest

 

Gallery lockAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


A yau munzo muku da wani App wanda nasan ze burge duk me karatu domin kuwa ze kare ka daga masu yawan leqe leqe a waya


Menene Babban aikin wannan App din?


A wasu lokutan abokanmu sukan amshi wayoyinmu na hannu wani kai tsaye yake shiga cikin inda hotunan ka yake wanda a wannan wajan yawanci mukan ajiye sirrukanmu ko kuma akwai hotunan iyalinmu ko kuma wani abu da bama so a gani... ta yanda zaka ga wani idan ka hanashi wani dole ka bashi...


To ganin hakane yasa mukazo muku da wannan App din domin ze taimaka maka wajan boye dukkan sirrukanmu na waya kamar su Hotuna Lambobi da dai sauransu... idan kanasan karin bayanin wannan App din bayan ka dakko shi kuma ka kalli bidiyon zaka fahimta da kyau.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments

1 comment
Post a Comment
  1. Slm barka da warhaka inasu nabada tallan channal din msi suna lbrahim techtub lambata 09065585136
    ga link din channal din
    https://youtube.com/c/Ibrahimtech1

    ReplyDelete

Post a Comment