Min menu

Pages

latest

Zaka maida camerar wayarka kamar ta IPhone

 

Camerar iphoneAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


A yau bidiyon mu ya sha bam bam da ragowar bidiyoyin domin kuwa yau ze burge ku ta hanyar kawo muku wani App wanda ze matkukar burge ka.


Menene Babban aikin wannan App din?


A wasu lokutan mukan  zo zamu dauki hoto amma kaga camerar wayarmu taki fidda hoto mai kyau ko kuma kaga akwai wani salon hoto da muke son fitarwa da wayarmu amma sekaga baze yiwu ba... a don haka muka zo muku da wannan App din da zai baka camera me kyau tamkar ta Iphone ka dauki hoton kece raini a tsakanin abokan ka me matukar kyau... wani abun burgewa da wannan App din baya cin Data bama ya amfani da Data kuma beda nauyi nasan ze matukar burgeku sosai.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments