Min menu

Pages

latest

Yanda zaka gano password na kowani kalar WiFi

 

Yanda zaka gano password na kowani kalar WiFi 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa Barcode Generator wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin gano password na kowani kalar WiFi, sau dayawa mukanje wasu guraran kamar su Hotel ko kuma gurin cin Abinci ko Airport ko makaranta, zamuga suna da WiFi amma baza mu'iya amfani dashi ba saboda akwai password, dan haka zanyi mana bayani akan yadda zaka nemo wannan password din.


Hanyar da zakabi


Zaka dauko wannan Application din mai suna Barcode Generator, sannan dole sai ya kasance kasan wanda yake amfani da WiFi din. To daga nan zaka iya cinma burinka.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments