Yanda zaka kare kanku da yan uwanku daga kidnapping
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne
Sunansa Family360 wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin kare kanka da yan uwanka ma'ana Family na ka, domin zai fada maka duk inda kowanne acikinsu yake, hakan zai Baku damar gano kowa daga cikinku (Family), idan ya gamu da masu kidnapping (Allah ya kiyaye).
Kuma wannan Application din zai fada maka idan danka yaje makaranta ko kuma baije ba, sannan idan yana da mota zai fada maka Application din shin yana gudu da yawa ko bayayi zai fada maka . Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.
Idan kana san downloading dinsa
Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Skk 212
ReplyDelete