Min menu

Pages

latest

Yanda zakayi maganin masu leken asiri

 Yanda zakayi maganin masu leken asiri


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne? 


Wannan wani Application ne wanda kowa ya jima yana jiransa, to yau dai gashi mun sakeshi sakamakon amfaninisa da muhimmancinsa a garemu baki daya.


Sau da yawa zakaga muna aje wayarmu ko mubawa matanmu a jiyar wayarmu ko wasu wanda bamasan suga sirrikan abinda ke gudana a wayarka, a don haka wannan App din yazo maka da hanya mafi sauki wanda idan aka kiraka wayarka tana hannun wani be isa ya iya daga kiran ba har seka zo kuma baze ga wanda ya kiraka ba.
Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.


wasalam, mun gode.

reaction:

Comments