Shin kasan wannan Technology din?
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din wanna kicks hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka damar yin Abu na musamman, bayan ka dakko wannan Application din Kai tsaye zaka fara Amfani dashi, wannan Application din bashi da nauyi kuma bashi da wahalar gane wa.
Amfaninsa
Wannan Application din zai baka damar saka kowani kalar takalmi kafin ka siya, misali idan sabon takalmi ya fito zaka iya gwada shi da wannan Application din, sannan zaka iya gane wani irin takalmi ne zaifi yin dai-dai da kayan da ka saka, domin kowani irin kaya akwai katalmin da yafi dacewa dashi.
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.
Comments
Post a Comment