Min menu

Pages

latest

Yanda zaka yanda zaka hana Ayi maka Hacking

 


Yanda zaka yanda zaka hana Ayi maka Hacking 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa AVG Antivirus wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin kare dukkanin sirrikunka na wayarka sannan zai hana hackers suyi maka hacking. Idan ka bashi dukkanin damar da yake bukata zaiyi dogon binkice a wayarka daga baya sai ya nuna maka dukkanin abubuwan da zasu iya cutar dakai.


Sannan zai taimaka maka gurin kara saurin wayarka, kuma duk wani Application da yake aiki a background na wayarka wannan Application din zai tsayar dashi. 


 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments