Yanda zaka cire duk wanda kake so a hoto

 

Yanda zaka cire duk wanda kake so a hoto


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


A yau bidiyonmu na musamman ne, domin kuwa munzo da wani Application wanda mun jima muna neman irinsa wanda babu tallace tallace a jikinsa da yawa ba kamar na baya ba.


Mene amfanin wannan Application din?


A wasu lokutan mukan dauki hotuna wanda zakaga a cikin hoton wani abun ya futo wanda ba masan sa a wannan hoton, kai wani lokacin ma wani mutum ne ze shiga hotonka kawai kaji cewa wannan ya bata maka hoto ko kuma ina san cire wata/wani a wannan hoton, don haka wannan Application din ze baka dama ka cire duk abinda kake so ko kuma wanda kake so, wannan App din yana da wasu abubuwa da dama wanda idan ka dauko shi ze amfane ka kwarai da gaske.


 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-