Yanda zaka gyara wayarka da gaggawa

 

Yanda zaka gyara wayarka da gaggawa


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


Darasinmu na yau na dabam ne domin kuwa ze toɓo abunda ba kasafai muka fiya bayani akansa ba


Wannan wani Application ne?


Wannan Application din ze taimaka mana a yayin da muke buƙatar a gaji na gaggawa a cikin wayarmu yayin da wani abu ya same ta, nasan me karatu zece kamar menene da menene, a wasu lokutan wayarmu takan fada cikin ruwa ko kuma wani abun me kama da ruwa wanda zakaga idan ya shiga cikinta yakan bawa waya matsala kuma idan ba'a futar da batir din waya sedai muyi ta kallanta. Adon haka mukazo muku da wannan Application din wanda idan ka sakashi a wayarka da zaran ta fada ruwa ze dinga wata irin ƙara me ƙarfin gaske wadda kuma zata temaka wajan futar wannan ruwa da ya shiga cikin sauki.


Idan kanasan sauke wannan App din


Danna nan 

Danna nan

Danna nan





 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.



Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-