Yanda zaka karawa wayarka kyau

 

Yanda zaka karawa wayarka kyau 


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne Livescreen?


Wannan wani Application ne me matukar kyau ko kuma nace launcher ce ta waya wadda zata shiga ko ina cikin wayarka ta bata ikon zama kusan sabuwa ta hanyar kara mata kyawu da kuma saukaka maka yayin yin amfanin ka da ita na yau da kullum.


Mene dalilin zuwanmu da wannan Launcher É—in?


A ɗabi'a ta dan Adam yakan gaji da abu lokaci zuwa lokaci ganin haka ne yasa muka duba wannan ɓangaren na cikin wayoyinmu me mutum yake yawan amfani dashi kullum?

Sannan me yafiso a wayarsa, gudun yawan amfani da wannan abubuwan a wayoyinmu na hannu yasa mukazo muku da wannan App din saboda kada a gaji da na ainihin waya, saboda a kullum muna kokarin muga mun farnta muku da tarin Applications masu amfani.



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

 

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.


Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.


Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .



Wassalamu Alaikum,

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-