Yanda zaka maida screen din wayarka sama da daya
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne
Sunansa multi view browser
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin yanda
zaka tsara wayarka tai matukar burgeka,a yayin da kake san amfani da sama da abu daya a wayarka a lokaci daya
ta yanda ze baka damar gudanar da abubuwa kala kala cikin ban sha'awa
Duk acikin wannan Application din zaka iya tsara ragowar taswirar Apps dinka ta yanda da zaran ka bukace su ... tofa kasan inda zaka same shi
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Comments
Post a Comment