Min menu

Pages

latest

Yanda zaka sami Application da game na kudi kyauta Yanda zaka sami Application da game na kudi kyauta


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


Darasinmu na yau yana da matukar muhimmmanci domin haka munada bukatar yan uwa su tsaya su kalli wannan bidiyon a nitse kuma su karanta abinda muka fada.


Wannan wani Application/ web site?


Ayau ba Application bane domin kuwa wani web site ne da ze baka damar yin amfani da Application ko game na kudi a kyauta.


A wasu lokutan mukanso muyi amfani da wani Application amma kash sai mu sami matsalar dole sai mun biya kudi kuma Application din yana da matukar Muhimmanci muyi amfani dashi, gashi bamuda damar da zamuyi amfani da Application din. 


Dan haka wannan website din zai goge maka hawayenka domin zai baka damar yin amfani da Application ko game na kudi kayi amfani dasu kyauta.


Kuma wannan website din bashida wahalar amfani sosai, acikin karamin lokaci zakayi amfani dashi, sannan kuma ya biya maka bukatunka.Idan kanasan shiga wannan website dinDanna nan 

Danna nan

Danna nan

 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments