Yanda zakaga abinda ke faruwa a wayar waninka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne
Sunansa ... wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan Application din zai taimaka maka sosai gurin ganin duk abinda yake faruwa a wayar waninka, misali idan kana da waya biyu, zaka iya amfani da wannan Application gurin ganin duk abinda yake faruwa a daya wayar taka.
Haka zalika zaka iya amfani da wannan Application din gurin ganin duk abinda danka ko yarka sukeyi a wayarsu ta hannu, kuma ba iya yayanka kadai ba, har matarka ko budurwarka.
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.