Detox zai hana ka amfani da wayarka

 

Detox zai hana ka amfani da wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.


Wannan wani Application ne? 


wannan Application ne wanda ze hanaka amfani da wayarka na tsawan wani lokaci.



Amfaninsa



Wannan Application din an kirkire shine domin ya hanaka amfani da wayarka, misali idan kana da wani aiki da kake so kayi kamar karatu ko wani Abu mai matukar Muhimmanci, kuma baka so kayi amfani da wayarka domin karta bata maka lokaci, to wannan Application din zai baka damar ya kashe maka screen na wayarka har lokacin da zaka gama.



Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan



Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,


Wassalamu Alaikum

wasalam, mun gode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-