Ta wannan hanyar zaka gano wanda yake duba profile dinka na whatsApp ko Facebook ko Instagram
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu'amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
wannan Application ne wanda ze baka dama ka gano wanda yake duba profile photonka na whatsApp da lokacin da ka sauka.
Amfaninsa
Application din who view my profile zai baka damar sanin mutanen da suke duba yaushe ka hau da kuma yaushe ka sauka daga whatsApp. Ko kuma wanda da suka duba photonka na profile.
Wannan Application din zai nuna maka mutum uku, daga nan zai ce sai ka biya zai cigaba da nuna maka.
Idan kana san downloading dinna whatsApp
Idan kana san downloading dinna Facebook
Idan kana san downloading dinna Instagram
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
wasalam, mun gode.