Wadannan website din ya kamata kowa ya sansu


Wadannan website din ya kamata kowa ya sansu


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.


Darasinmu na yau na dabam ne domin kuwa ze toɓo abunda ba kasafai muka fiya bayani akansa ba. Domin zamuyi bayani ne akan wasu manyan websites da ya kamata kowa yana amfani dasu, domin na tabbata da zakuji dadin aiki dasu.


Website na farko?
Sunan website na farko shine mutaz wannan website ne da zai Baku damar dakko komai kyauta musamman Application na computer, kamar Applications na kamfanin Adobe ko Microsoft.


Domin ziyartar wannan website din


 Danna nan 

Danna nan

Danna nan


Website na biyu?
Sunan website na biyu shine AlternativeTo wannan website ne da zai Baku damar baban bance Applications, misali idan kana san ka dakko Application na Canva, sai sukace dole sai ka biya kudi, to wannan website din zai nemo maka wani Application din mai irin aikin Canva.


Domin ziyartar wannan website din


 Danna nan 

Danna nan

Danna nan


Website na uku?
Sunan website na biyu shine Aptoide wannan website ne da zai Baku damar dakko kowani kalar Application kyauta, misali idan kaje play store ka duba Application sai kaga na kudi ne to wannan website din zai baka shi a kyauta, kuma wannan website din bashida wahalar amfani. 


Domin ziyartar wannan website din


 Danna nan 

Danna nan

Danna nanKuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
 Na tabbata da wannan Application din zai burge ku, kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.Ina fatan zakuji dadin wannan Bidiyon,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-